Home / Big News / An Samu Korona Bairus A Jihar Kano

An Samu Korona Bairus A Jihar Kano

Kamar yadda rahotanni ke cewa Annobar covid – 19 da ake kira Korona bairus  ta bulla Jihar Kano, kamar yadda babban darakta a ma’aikatar lafiya ta jihar Dakta Imam Wada Belli ya tabbatar da cewa cutar ta bulla jihar.

Dakta Imam Wada Bello ya ce nan gaba a yau Gwamna Abudllahi Umar Ganduje zai yi karin bayani kan bullar cutar a jihar.

Kamar yadda bayanin ya tabbatar da cewa mutum daya ne ya aka samu ya kamu da cutar covid – 19 a Jihar.

About andiya

Check Also

Ibrahim Masari Opens Wazirin Tinubu Ambassador Movement Office in Katsina

By; Imrana Abdullahi His Excellency Alhaji Ibrahim Kabir Masari, Special Adviser to the President on …

Leave a Reply

Your email address will not be published.