…..DATTAWAN KANO SUN TABBATAR DA GOYON BAYANSU GA ATIKU ABUBAKAR A MATSAYIN ƊAN TAKARAR SHUGABAN ƘASA A SHEKARAR 2027 Fiye da *dattijai 3,000, masana, shugabannin al’umma da manyan baki daga ƙananan hukumomi 44 na Jihar Kano* ne suka taru a yau a wani Taron Tattaunawa da Dattijai, inda suka bayyana …
Read More »An Daɗe Da Dakatar Da ’Yan Majalisa 8 Da Suka Sauya Sheƙa – Kakakin Majalisar Zamfara
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, Hon. Bilyaminu Ismail Moriki, ya bayyana cewa ’yan majalisa takwas da suka sanar da ficewarsu daga Jam’iyyar APC kwanan nan, an dakatar da su daga majalisar tun kafin sanarwar sauya sheƙarsu. Kakakin ya ce Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta dakatar da ’yan majalisar ne …
Read More »SHEKARU UKU DA RABI A MULKI: Yadda Gwamna Dauda Lawal Ke Sake Gina Zamfara
Daga Mahdi Musa Muhammad Lokacin da Gwamna Dauda Lawal ya karɓi ragamar mulkin Jihar Zamfara a shekarar 2023, ya tarar da jihar cikin wani mawuyacin hali, inda ci gaba ya tsaya cak, al’amuran rayuwa suka yi ƙamari, sannan jihar ke fafutukar fita daga wani yanayi mai kama …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Ƙaddamar Da Manyan Ayyuka Yayin Da Zamfara Ke Cika Shekaru 30
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa shirin ceto Zamfara da gwamnatin sa ta ƙaddamar yana kawo sauyi a fannoni daban-daban masu muhimmanci a jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin da aka fara jerin bukukuwa da ƙaddamar da wasu muhimman ayyukan raya ƙasa domin bikin cikar …
Read More »JIHAR ZAMFARA A Shekaru 30: Yau Jiragen Sama Na Kasuwanci Suka Fara Zirga-zirga, Abuja Zuwa Gusau
A yau ne za a fara jigilar jirgin saman kasuwanci na farko tsakanin Abuja da Gusau yayin da Zamfara ke bikin cika shekaru 30 da kafuwarta. Jirgin farko na kasuwanci zai tashi ne daga Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja zuwa Filin Jirgin …
Read More »Na Roki Ayi Hanyar Zariya Zuwa Fambeguwa – Yusuf Bala Ikara
Dan takarar kujerar Sanata a zaben fidda Gwanin da ya gabata karkashin jam’iyyar APC, Honarabul Yusuf Bala Ikara, ya bayyana cewa shi da kansa ya roki Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Malam Kwamared Uba Sani domin ayi hanyar da ta tashi daga garin Zariya zuwa Fambeguwa domin kowa ya amfana. …
Read More »Shugaba Bola Tinubu Na Yin Gyara Ne A Najeriya – Dokta Muttaqha Rabe Darma
Daga Imrana Abdullahi Ministan ma’aikatar gidaje da raya birane Injiniya Dokta Muttaqha Rabe Darma, ya bayyana shugaba Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda yake kokarin samar da ingantaccen sahihin gyara a jihar Katsina da kasa baki daya. Kamar yadda ministan Dan asalin Jihar Katsina ya ce shi baya karya kuma …
Read More »ZAMFARA: Filin Jirgin Saman Gusau Ya Tsallake Dukkan Gwaje-gwajen ICAO Gabanin Fara Aiki
Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Gusau (GIA) da ke Jihar Zamfara ya samu nasarar kammala dukkan gwaje-gwaje da binciken tabbatar da inganci da Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Duniya (ICAO) ta gudanar, kwanaki kaɗan gabanin fara zirga-zirgar jiragen kasuwanci a watan gobe. Wannan ci …
Read More »Ibrahim Kabir Masari Ya Yi Wa Shugaba Tinubu Barka Da Dawowa Najeriya
Mai ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara a kan harkokin siyasa da sauran wadansu al’amuran kasa, babban elda, Alhaji Ibrahim Masari na cikin muhimman mutanen da suka yi wa shugaban kasar lale maraba da zuwa tun bayan da ya ta fi kasashen ketare domin yin hutun sati hudu. Shugaba …
Read More »Ba zai yiwu ka goyi bayan APC da wasu jam’iyyu a lokaci guda ba — Dauda Lawal ga Wike
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙalubalanci Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, kan ya fito fili ya bayyana matsayin sa na siyasa dangane da alaƙar sa da haɗakar RAINBOW, gabanin babban zaɓen 2027. Wike, wanda mamba ne a Jam’iyyar PDP, yana cikin ’yan siyasar da ke da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa