Home / Labarai / Minista Hannatu Musawa Ta Kaiwa Ganduje Ziyarar Girmamawa

Minista Hannatu Musawa Ta Kaiwa Ganduje Ziyarar Girmamawa

Daga Imrana Abdullahi
A kokarin ta na ganin a koda yaushe ta girmama iyaye, shugabanni da dukkan daukacin magabata sabuwar ministar al’adu da kirkirar al’amuran tattalin arzikin kasa domin amfanin jama’a, Barista Hannatu Musa Musawa ta kaiwa shugaban jam’iyyar APC na kasa Dokta Abdullahi Umar Ganduje ziyarar bangirma a gidansa da ke Abuja.
 Minista Hannatu Musawa ta kai wa Ganduje ziyara ne inda ta taya shi murnar zama shugaban jam’iyyar APC na kasa.

About andiya

Check Also

Ibrahim Masari Opens Wazirin Tinubu Ambassador Movement Office in Katsina

By; Imrana Abdullahi His Excellency Alhaji Ibrahim Kabir Masari, Special Adviser to the President on …

Leave a Reply

Your email address will not be published.