Home / Lafiya / Ana Kokarin Ceto Rayuwar Wata Kyanwa A Sakkwato

Ana Kokarin Ceto Rayuwar Wata Kyanwa A Sakkwato

Daga Imrana Abdullahi
Bayanin da muke samu daga Jihar Sakwato na cewa wadansu Likitocin Dabbobi na aikin ceton rayuwar wata kyanwa ta dan jarida Nasir Abbas Babi a garin Sakkwato.
Likitocin sun kebe kyanwar a wani wuri na asibiti don yin gwaje gwaje da karin ruwa bayan kyanwar ta fuskanci wata galabaita ta rashin cin abinci da ya haddasa mata shiga wannan mawuyacin yanayi.
Fatar mu dai Allah ya bayar da nasarar gudanar da aikin da ake yi.

About andiya

Check Also

SUSPENSION OF THE 66TH NATIONAL INDEPENDENCE DAY CELEBRATION

This is to inform the general public that the Kaduna State Government has suspended the …

Leave a Reply

Your email address will not be published.