Home / Big News / Burina Shi Ne Ina Taimakawa Jama’a – Muttaqha Rabe Darma

Burina Shi Ne Ina Taimakawa Jama’a – Muttaqha Rabe Darma

 

Daga Imrana Abdullahi
Sabon ministan ma’aikatar Gidaje da bunkasa birane Dokta Muttaqha Rabe Darma ya bayyana cewa babban burinsa a duniya shi ne ya taimakawa jama’a su kasance a cikin walwala da sukuni a koda yaushe.

Dokta Muttaqha ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai bayan da Allah maɗaukakin Sarki ya tabbatar masa Da mukamin Ministan tarayyar Najeriya.
Ministan ya shaidawa manema labarai cewa duk da shi ba Mai Kudi na ne amma shi burinsa shi ne ya taimakawa jama’a kuma a bashi nan da watanni Uku kowa zai ga lamarin ya canza domin kowa zai ga canjin alkairi a jikinsa.

About andiya

Check Also

INDEPENDENCE: UBA SANI FREES 27 INMATES, CLEMENCY BENEFICIARIES EXCEED 500

  Governor Uba Sani of Kaduna State has granted clemency to 27 inmates in correctional …

Leave a Reply

Your email address will not be published.