Home / Labarai / Remi Tinubu Ta Bayar Da Kyautar Kudi Naira Miliyan 20 Ga Maryam Ibrahim

Remi Tinubu Ta Bayar Da Kyautar Kudi Naira Miliyan 20 Ga Maryam Ibrahim

 

Daga Imrana Abdullahi

 Uwargidan Shugaban kasa Sanata Oluremi Remi Tunubu, ta bayar da kyautar Kudi Naira miliyan Ashirin ga Maryam Ibrahim Dan Azumi, wadda ta samu nasara a wajen karatun Kur’ani na mata karo na 46 da aka yi a Makka, kasar Saudiyya.

Uwar gidan shugaban kasar ta bayar da wannan kyautar ne a ranar Talata a Abuja, inda ta bayar da na’ura miliyan 20 Ga Maryam Dan Azumi.

‎
‎Ta na tare ne da rakiyar Uban ga Maryam  Ibrahim Dan’Azumi, Gwamnan Jihar Gombe Inuwa Yahaya da kuma wadansu mambobi Gwamnatin jihar.

‎Remi Tunubu,ta bayyana Maryam a matsayin wadda kasa ke yin alfahari da ita.

‎
‎

About andiya

Check Also

Gwamna Dauda Lawal Ya Ƙaddamar Da Manyan Ayyuka Yayin Da Zamfara Ke Cika Shekaru 30

  Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa shirin ceto Zamfara da gwamnatin sa …

Leave a Reply

Your email address will not be published.