Home / Labarai / Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Shonekan Ya Mutu Yana Da Shekaru 85

Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Shonekan Ya Mutu Yana Da Shekaru 85

Mustapha Imrana Abdullahi

Bayanan da muke samu na cewa tsohon shugaban kasar tarayyar Cif Ernest Shonekan da ya shugabanci Gwamnatin rikon kwarya da ya Gaji mulkin wajen shugaba Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai murabus, ya rasu ya na da shekaru 85.

Shenekan ya rasu a wani asibiti a Lekki da ke cikin Legas, a shekaru 85.

Ya dai shugabanci Gwamnatin rikon kwarya ne daga watan Agusta 26 da Nuwamba 17, 1993, wanda daga baya ya fita daga cikin mulki sakamakon juyin mulkin da marigayi tsohon shugaban kasa ya Sani Abacha ya jagoranta.

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.