Home / andiya (page 52)

andiya

Manoma Na Cikin Akuba A Najeriya – Kungiyar Manoma

  Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin tsananin akubar da harkar Noma da masu yin Noman suka Shiga ciki a Arewacin Najeriya ya sa shahararriyar Kungiyar manoma zalla na gaskiya daga Arewa Maso Yammacin Najeriya, Mai suna ( North West Agricultural Commodities Association) suka fito fili inda suka kokawa Gwannatin tarayyar …

Read More »

Yadda Gwamna Lawal Ya Samu Gagarumar Tarba A Ɗansadau

  Dubban jama’a ne suka mamaye manyan ƙauyuka da hanyoyin da ke kaiwa garin Ɗansadau domin tarbar Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, a wata ziyara ta tarihi da ya kai yankin. A ranar Laraba ne gwamnan ya ziyarci al’ummar Ɗansadau da ke Ƙaramar Hukumar Maru, ziyara da ta ɗauki hankalin …

Read More »