Home / Ilimi (page 3)

Ilimi

Jihar Zamfara na neman Taimako Daga TETFUND

Gwamnatin Jihar Zamfara ta roki asusun tallafawa manyan makarantu (TETFund) da ya taimaka domin bunkasa harkar ilimi a jihar. Gwamnan jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal ne ya yi wannan roko a wata ziyarar da ya kai wa babban sakataren hukumar, Sonny Echono, ranar Juma’a a Abuja, inda ya ce Zamfara …

Read More »

AN SAKI RAGOWAR YAN MATAN MAKARANTAR  YAWURI

DAGA IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muke samu na cewa yan Ta’adda sun saki sauran ragowar yan matan makarantar kwalejin Gwamnatin tarayya ta yan mata da ke garin Yawuri kashi na  biyu da suka rage a hannun yan Ta’adda.  Yan ta’addan da suka sake yan matan kwalejin Gwamnatin tarayya da …

Read More »

An Gano Haramtattun Jami’o’i 49 A Najeriya

….AN GANO HARAMTATTUN JAMI’O’I A NAJERIYA A kokarin Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban Muhammadu Buhari na ganin an gyara harkokin ilimi domin a samu ilimi mai inganci ya sa hukumar da ke kula da jami’o’I ta kasa (NUC) karkashin jagorancin Farfesa Abubakar Rashid, suka gano jami’o’in da ke gudanar da …

Read More »