Daga Imrana Abdullahi kaduna A cikin wata sanarwar da ma’aikatar ilimin Jihar Kaduna ta fitar na cewa tuni sun kammala shirin fara koyar da yara dalibai musamman wadanda suke aji uku na babbar sakandare cewa za a fara koyar da su darussa ta hanyar amfani da Rediyon Jihar Kaduna a …
Read More »Gwamna Tambuwal Ya Bayar Da Umarnin Rufe Makarantu Na Kwanaki 30
Imrana Abdullahi Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na Jihar Sakkwato ya bayar da umarnin rufe makarantu baki daya har na tsawon kwanaki Talatin Batun rufe makarantun zai fara ne daga ranar Litinin mai zuwa 23 ha watan Maris, 2020. Daukar wannan mataki dai ya samo asali ne daga irin taron da …
Read More »GWAMNA BADARU YA YABAWA DANMAJALISA MAGAJI DA’U ALIYU
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana samun hadin kai tsakanin ‘yan majalisun dokoki na kasa da ke jihar a matsayin abin da ya haifar da mai ido ta hanyar kawo ayyukan gwamnatin tarayya zuwa jihar Jigawa. Gwmnan ya yi wannan tsokaci ne lokacin da ya jagoranci bikin …
Read More »Mutane 25 Da Wamakko Ya Dauki Nauyin Karatunsu A Jami’ar Benin Sun Karbi Shahadarsu
Daga Imrana Kaduna Mutane Ashirin da biyar da suka kammala karatunsu a jami’ar jamhuriyar Benin da Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya dauki nauyin karatunsu sun kammala kuma sun karbi takardar kammalawar a Sakkwato. Dukkansu da suka hada da mace guda daya sun samu nasarar kammala karatun masu tare da samun …
Read More »Jahilci Ne Musabbabin Ta’addanci Da Kashe Kashe – Masari
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayyana jahilci da tsananin rashin ilimi a matsayin manyan dalilan da suke haifar da daukar ayyukan jama’a ba gaira ba dalili a cikin al’umma. Masari ya bayyana hakan ne a wajen babban taron da aka shiryawa malaman Masallatan Juma’a …
Read More »Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Cimma Matsaya a Game Da Daliban GGSS Kawo
Daga Imrana Kaduna Babbar Sakatariya a ma’aikatar ilimin Jihar Kaduna Uwargida S Yayi, ta bayyana wa iyayen daliban makarantar Sakandire ta Kawo irin matsayin Gwamnati game da daliban makarantar Yam mata da ke Kawo. Sakatariyar ta shaidawa taron da suka yi da iyayen yara cewa tuni aka sama wa daliban …
Read More »Sanata Wamakko Ya Kaddamar Da Rabon Tallafin Miliyan 317 Ga Marayu
Daga Abdullahi Dan garin nan Shugaban kwamitin harkokin tsaro kuma mataimakin shugaban kwamitin yaki da cin hanci sanata Aliyu Magatakayrda Wamakko, yq kaddamar da Rabon tallafin marayu na naira miliyan 317.7 domin rabawa marayu 1,176 karkashin kungiyar bayar da tallafin musulunci ta (Islamic Relief Organization) Wadanda suka amfana sun hadar …
Read More »Gwamna Tambuwal Na Mayar Da Hankali Wajen Ginin Makarantu Da Gyaregyaren Wadansu
Daga Wakilinmu Gamzaki Gwamnnan Jihar Sakkwato ya mayar da hankalinsa wajen bunkasa harkokin Ilimi ta wajen kashe biliyoyin naira domin gina makarantu da kuma yi wa wadansu ingantattun gyare gyare a fadin Jihar baki daya. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Asabar, lokacin da yake zagayawa domin duban yadda …
Read More »Za’A Gina Dakin Rainon Yara A Makarantar Kawo
Daga Dan Kaduna Abdullahi Kwamishinan kula da ma’aikatar ilimin Jihar Kaduna Dakta Shehu Muhammad ya bayyana cewa za a gina ingantaccen dakin rainon yara a makarantar sakandare ta Kawo cikin garin kaduna. Kwamishina shehu Muhammad ya bayyana hakan ne a lokacin da shi da tawagarsa suka kai ziyarar gani da …
Read More »Gwamna Tambuwal Ya Nada Danko Babban Sakatare
Daga Abdullahi Muhammad Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya nada Malam Abdullahi Sarkin Danko a matsayin babban sakatare a Gwamnatin Iihar. Kafin Nadine nasa Danko shi ne babban mataimaki ne na musamman ga Gwamnan a kan harkokin kafafen yada labarai da yayata al’amuran yau da kullum. Wannan na …
Read More »
THESHIELD Garkuwa