Daga Imrana Abdullahi Akalla Malaman Islamiyyu da na Allo dari biyar 500 ne Suka amfana da Baburan Hawa Daga Kakakin Majalisar Tarayya Dokta Abbas Tajuddeen. Shugaban Majalisar Dokokin Tarayya Abuja Dokta Abbs Tajudeen Iyan Zazzau, Ya ce wannan rabon tagomashin Yana Daga Cikin bangaren Ci gaba da tallafawa al’umar karamar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa