…Ni Ba Zan Ci Amanar ku Ba, inji Yusuf Bala Daga Imrana Abdullahi Homarabul Yusuf Bala Ikara da ke neman jam’iyyar APC ta tsayar da shi takarar neman kujerar dan majalisar dattawan Najeriya domin wakiltar Mazabar shiyya ta daya mai dauke da kananan hukumomi Takwas (8) ya kaddamar da takararsa …
Read More »Jami’an Tsaro Sun Samu Nasarar Hana Sace Mutane A Ikara Da Igabi
Jami’an Tsaro Sun Samu Nasarar Hana Sace Mutane A Ikara Da Igabi Mustapha Imrana Abdullahi Tsakanin daren jiya Asabar da kuma wayewar gari wadansu mutanen da ake zargin cewa yan bindiga ne suka kutsa kai cikin makarantar sakandare ta Gwamnati da ke Ikara, a karamar hukumar Ikara cikin Jihar Kaduna, …
Read More »
THESHIELD Garkuwa