Daga Wakilin mu Hukumar Hana Sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta bayyana cewa ta samu wata gagarumar nasarar kama wata tsohuwa mai shekaru 101 da Hodar Koken da aka kukkula a cikin wani makunshi da ake kira Fufu, inda suka ce sun samu nasara ne bayan gudanar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa