Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai halarci babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya a New York, inda zai gana da shugabannin duniya, abokan hulɗa da ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa domin jawo zuba jari zuwa Jihar Zamfara. Zaman Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81 na da taken, “Maido da Amincewa, Gudanar …
Read More »DOLE SAI MUN SANYA FASAHAR ZAMANI DON YAƘI DA MATSALAR TSARO -GWAMNA LAWAL GA MAJALISAR ƊINKIN DUNIYA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada buƙatar amfani da manyan na’urorin zamani domin yaƙi da matsalar tsaro a Jihar Zamfara, Arewa da ma Nijeriya baki ɗaya. Gwamnan Jihar Zamfara da wasu gwamnonin jihohi sun gana da Amina J. Mohammed, Mataimakiyar Babban Sakataren Majalisar Ɗinkin Duniya a birnin Washington …
Read More »Gwamnan Zamfara ya gana da Mataimakiyar Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya don taimakawa akan sha’anin tsaro da lafiya.
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan jahar Zamfara Hon Bello Muhammad Mutawalle ya gana da Mataimakiyar Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Amina J Mohammed a garin New York don tattaunawa akan hanyoyin samar da agaji na gaggawa ga jahar Zamfara, mussaman akan lamarin tsaro da bunkasa sha’anin lafiya da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa