Home / Siyasa / BELLO MATAWALLE BAI TAƁA SAMUN MUTUM MAI HAƘURI IRIN DR. SULAIMAN SHU’AIBU SHINKAFI BA!

BELLO MATAWALLE BAI TAƁA SAMUN MUTUM MAI HAƘURI IRIN DR. SULAIMAN SHU’AIBU SHINKAFI BA!

Tun lokacin da Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ya na tare da gidan Bello Matawalle, bai taɓa zuwa yana roƙon wata kujera ko neman wani abu a wajen wani ɗan siyasa ba.
Mutum ne mai ƙa’ida da mutunci: duk inda aka ɗauke shi, zai yi aiki da gaskiya da amana.
Saboda haka, idan Dokta  Suleiman Shinkafi ya bayyana ra’ayinsa na siyasa ko ya ce bai goyi bayan Bola Ahmed Tinubu ba, bai kamata a ɗauki hakan a matsayin cin amana ba.
. Ra’ayin siyasa na mutum na iya bambanta da na abokansa ko shugabanninsa, saboda
Siyasa ra’ayi ce, kuma bambancin ra’ayi ba yana nufin ƙiyayya ko cin amana ba.

About andiya

Check Also

Tafiyar Atiku Abubakar Nijeriya Na Neman Mafita Ne – Suleiman Shinkafi, shugaban kungiyar Alhaji Atiku Global Concept and Mobilization

…..Atiku Ne Mafita A Najeriya, inji kungiyar AAGCM Daga Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Alhaji Atiku …

Leave a Reply

Your email address will not be published.