Home / Siyasa

Siyasa

Ana Yi Jam’iyyar APC Saboda Kabir Masari – Ai’sha Mashi

Daga Wakilin mu a arewacin Najeriya Wata yar Gwagwarmayar Siyasa daga jihar Katsina a Arewacin Tarayyar Najeriya A’isha Nashi, ta bayyana cewaDalilin Alhaji Ibrahim Kabir  Masari Ake Yin Jam’iyyar APC A Jihar Katsina Ibrahim Masari dai shi ne Mai ba shugaban kasa shawara kar harkokin siyasa. Sai kuma mutumin da …

Read More »

Ba Za Mu Zabi Tinubu Ba – Inji Dokta Suleiman Shinkafi

Daga Wakilin mu A Arewacin Najeriya Wani fitaccen Dan siyasa daga arewacin Najeriya kuma dan asalin jihar Zamfara jihar da darakta janar na Kamfe din Bola Ahmed Tunubu, Sanata Abdul’aziz Abubakar Yari ya fito ya shaidawa duniya cewa sai ya kawo babban tarnaki da dimbin matsala ga yakin neman zaben …

Read More »

Mustapha Inuwa Ya Koma APC A Katsina

  Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga cikin garin Katsina na bayanin cewa tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina kuma ɗan takarar Gwamnan Jihar a karkashin jam’iyyar ADC Alhaji Dokta Mustapha Muhammad Inuwa ya fice daga ADC ya koma APC inda zai yi wa Gwamnan Katsina Dikko Umar Radda …

Read More »