Mai ba shugaban kasa shawara Alhaji Ibrahim Kabir Masari ya kai ziyarar ta’aziyya gidan shugaban ’yan Shi’a na Jihar Katsina, Mallam Yakubu Yahaya, da ke Kofar Kaura, bisa rasuwar ɗansa
A wannan ziyarar da babban elda, ya samu rakiyar Injiya Muttaqha Rabe Darma, Honarabul Jabiru Abdullahi Tsauri, Honarabul Abubakar Tsanni, da sauran ’yan tawagar.
Muna roƙon Allah Ya jikansa, Ya gafarta masa kurakuransa, Ya sa Aljannatul Firdausi ce makomarsa. Amin.
THESHIELD Garkuwa