Home / Labarai / Ibrahim Masari Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Gidan Shugaban Yan Shi’a Na Katsina

Ibrahim Masari Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Gidan Shugaban Yan Shi’a Na Katsina

Mai ba shugaban kasa shawara  Alhaji Ibrahim Kabir Masari ya kai ziyarar ta’aziyya gidan shugaban ’yan Shi’a na Jihar Katsina, Mallam Yakubu Yahaya, da ke Kofar Kaura, bisa rasuwar ɗansa
A wannan ziyarar da babban elda, ya samu rakiyar Injiya Muttaqha Rabe Darma, Honarabul  Jabiru Abdullahi Tsauri, Honarabul Abubakar Tsanni, da sauran ’yan tawagar.
Muna roƙon Allah Ya jikansa, Ya gafarta masa kurakuransa, Ya sa Aljannatul Firdausi ce makomarsa. Amin.

About andiya

Check Also

Gwamna Dauda Lawal Ya Ƙaddamar Da Manyan Ayyuka Yayin Da Zamfara Ke Cika Shekaru 30

  Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa shirin ceto Zamfara da gwamnatin sa …

Leave a Reply

Your email address will not be published.