Mai ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara a kan harkokin siyasa da sauran wadansu al’amuran kasa, babban elda, Alhaji Ibrahim Masari na cikin muhimman mutanen da suka yi wa shugaban kasar lale maraba da zuwa tun bayan da ya ta fi kasashen ketare domin yin hutun sati hudu.
Shugaba Tinubu ya kuma tattauna da wadansu muhimman mutane bayan da ya dawo.
THESHIELD Garkuwa