Home / Labarai / Ibrahim Kabir Masari Ya Yi Wa Shugaba Tinubu Barka Da Dawowa Najeriya

Ibrahim Kabir Masari Ya Yi Wa Shugaba Tinubu Barka Da Dawowa Najeriya

Mai ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara a kan harkokin siyasa da sauran wadansu al’amuran kasa, babban elda, Alhaji Ibrahim Masari na cikin muhimman mutanen da suka yi wa shugaban kasar lale maraba da zuwa tun bayan da ya ta fi kasashen ketare domin yin hutun sati hudu.
Shugaba Tinubu ya kuma tattauna da wadansu muhimman mutane bayan da ya dawo.

About andiya

Check Also

Gwamna Dauda Lawal Ya Ƙaddamar Da Manyan Ayyuka Yayin Da Zamfara Ke Cika Shekaru 30

  Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa shirin ceto Zamfara da gwamnatin sa …

Leave a Reply

Your email address will not be published.