Home / Big News / Ssrkin Zazzau Dokta Shehu Idris Ya Rasu Yana Da Shekaru 84

Ssrkin Zazzau Dokta Shehu Idris Ya Rasu Yana Da Shekaru 84

Ssrkin Zazzau Dokta Shehu Idris Ya Rasu

Mustapha Imrana Abdullahi
Wata majiya a fadar mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Dokta Shehu Idris ta shaida mana cewa hakika Allah ya yi ma Sarkin rasuwa.
Kamar dai yadda majiyar ta shaida mana cewa Sarkin ya rasu ne a babban asibitin sojoji da le 44 cikin garin Kaduna.
Zamu kawo maku karin bayani nan gaba kadan.

About andiya

Check Also

Dangote, Sinoma Sign $800 Million MOU to Expand Itori Cement Plant Capacity to 12 MTA

…Expansion Project to Strengthen Nigeria’s Position as a Major Cement Export Hub   Dangote Industries …

Leave a Reply

Your email address will not be published.