Home / Tag Archives: rasuwa

Tag Archives: rasuwa

Allah Ya Yi Wa Tumbuleke Dan Hajiya Rasuwa

  Daga Imrana Abdullahi Bayanan Da muke samu daga cikin garin Kaduna na cewa Allah ya yi ma Alhaji sani Gwarzo, da aka fi sani da Tumbuleke Dan Hajiya Rasuwa yau din nan za’a yi jana’izarsa a Gidansa da ke Layin Adamawa cikin Garin Kaduna a yau ranar sha daya …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Mahaifin Najib tsafe Rasuwa

   A yanzun nan ne, muke samun labarin rasuwar mahaifin daya daga cikin ma’aikatan kafar Liberty rediyo da TV, Malam Najib Tsafe Sanarwar wadda shi kansa Najib tsafen ya tabbatar da ita ta ce marigayin ya rasu ne bayan jinyar da ya yi. Kuma Za’ayi Jana’izarsa a Gobe da karfe Tara …

Read More »

Honarabul Hussaini Abdulkarim (Mai Kero) Ya Jajantawa da ya daga cikin manyan jam’iyar PDP, Injiniya Hannafi A Kan rasuwar mahaifiyarsa.

Daga Imrana Abdullahi Mataimakin Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai Mai Kula da masaukin bakin  Al’ummomi  kuma Dan majalisa  mai wakiltar mazabar Kaduna ta Kudu Honarabul Malam  Abdulkarim Hussaini Ahmed (Mai Kero), ya mika ta’aziyya ga Dan takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP na Karamar Hukumar Kaduna ta Kudu, a zaben da ya gabata …

Read More »

Tsohon Shugaban PDP A Kaduna Ya Rasu

Daga Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP na farko a Jihar Kaduna, Ibrahim Yaro Suleiman ya rasu. Sakataren yada Labarai na Jihar, Abraham Alberah Catoh, a cikin sakon ta’aziyyar da ya fitar a  a ranar Juma’a, ya jajantawa iyalai, yan uwa da daukacin yayan jam’iyyar game da rashin da aka yi. …

Read More »

ALLAH YA YI WA MAHAIFIYAR SHAIKH GUMI RASUWA

Daga IMRANA ABDULLAHI Bayanan da muka samu a halin yanzu na cewa Allah ya yi wa Mahaifiyar sanannen Malamin nan da ke Kaduna Shaikh Ahmad Abubakar Gumi rasuwa. Malam Shaikh Ahmad Abubakar Gumi ne da kansa ya sanar da rasuwar Mahaifiyar tasa da Yammacin ranar Lahadi. Bayanan da muka samu …

Read More »