Home / Labarai / Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu

Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu

Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu

Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga Iihar Kaduna na cewa Allah ya yi wa shugaban rundunar sojan kasa na tarayyar Nijeriya Ibrahim Attahiru rasuwa.
Bayanan da muka tattara na cewa ya rasu ne sakamakon wani hadarin jirgi a bayan filin Jirgin sama na Kaduna.
Za mu kawo maku cikakken rahoto nan gaba kadan.

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.