Home / Labarai / ALLAH YA YI WA NASIRU ILALLA RASUWA

ALLAH YA YI WA NASIRU ILALLA RASUWA

 

BAYANAN da muke samu daga Jihar katsina na cewa Allah ya yi wa Shaikh Nasiru Sama’ila Ilalla Rasuwa sakamakon hadarin mota da ya rutsa da shi a hanyar Katsina.
Shaikh Nasiru Sama’ila da aka fi Sani na Nasiru Ilalla shahararren Malamin addinin Islama ne da ya yi shura aka san shi a duk fadin Arewacin Najeriya da kuma sauran Jihohin kasar baki daya kasancewarsa matashi mai dimbin ilimin Boko da na arabiyya Sato muhammadiyya.
Wakilin mu ya ce ya san marigayin tsawon sama da shekaru Talatin 30 da suka gabata.

About andiya

Check Also

Ibrahim Masari Opens Wazirin Tinubu Ambassador Movement Office in Katsina

By; Imrana Abdullahi His Excellency Alhaji Ibrahim Kabir Masari, Special Adviser to the President on …

Leave a Reply

Your email address will not be published.