Home / Lafiya / An Sassauta Dokar Hana Fita A Kaduna

An Sassauta Dokar Hana Fita A Kaduna

Imrana Abdullahi

wamnatin Jihar kaduna ta dage dokar hana fita daga karfe uku na Yamma zuwa karfe 12 na daren Alhamis kamar yadda sanarwar ta bayyana.

Kamar yadda dokar ta bayyana cewa an yi wannan sassaucin ne domin jama’a su samu damar sayen kayan abinci da sauran abubuwan bukatun yau da kullum.

Kamar dai irin yadda za a rika dage dokar a kowace ranar Talata da Laraba.

About andiya

Check Also

SUSPENSION OF THE 66TH NATIONAL INDEPENDENCE DAY CELEBRATION

This is to inform the general public that the Kaduna State Government has suspended the …

Leave a Reply

Your email address will not be published.