Home / Big News / An Yi Wa Shugaba Muhammadu Buhari Rigakafin Korona

An Yi Wa Shugaba Muhammadu Buhari Rigakafin Korona

An Yi Wa Shugaba Muhammadu Buhari Rigakafin Korona
Mustapha Imrana Abdullahi
Shugaban tarayyar Nijeriya Muhammadu Buhari da mataimakinsa Yemi Osinbajo dukkansu an yi masu allurar rigakafin cutar Korona mai nau’in 1A da B.
Babban mai duba lafiyar shugaban kasa Buhari Dokta Suhayb Rafindadi Sanusi ne ya yi wa shugaban allurar a cikin fadar shugaban kasa ta Nijeriya.
Likitan shugaban kasa kenan a lokacin da yake yi wa shugaba Buhari allurar Rigakafin

About andiya

Check Also

Ibrahim Masari Opens Wazirin Tinubu Ambassador Movement Office in Katsina

By; Imrana Abdullahi His Excellency Alhaji Ibrahim Kabir Masari, Special Adviser to the President on …

Leave a Reply

Your email address will not be published.