Home / Big News (page 5)

Big News

Siyasa Ba Sana’a Bace – Saminu Turaki

  Daga Imrana Abdullahi   Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Ibrahim Saminu Turaki, ya bayyana cewa siyasa ba Sana’a Bace saboda haka masu ganin za su shiga siyasa domin samun abin duniya hakika wannan kuskure ne babba suke aikatawa. Saminu Turaki ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa …

Read More »

An Nada Shugaban Kungiyar Kwadago Na Kaduna Marafan Badarawa

  Sakamakon kokari da aiki tukuru ga al’ummar Jihar Kaduna da arewacin Najeriya yasa mai girma Sarkin Badarawa Alhaji Amadu Dahiru,da ke cikin garin Kaduna ya nada shugaban Kungiyar Kwadago na Jihar Kaduna Kwamared Ayuba Magaji Suleiman a matsayin Sardaunan Badarawa Kaduna. Kwamared Ayuba Magaji Suleiman dai haifaffen unguwar Badarawa …

Read More »