Home / Education / Furofesa Kabir Bala Ne Sabon Shugaban ABU

Furofesa Kabir Bala Ne Sabon Shugaban ABU

Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta bayyana sunan Furofesa Kabir Bala, a matsayin sabon mataimakin shugaban jami’ar.
Kafin Nadin nasa dai Furofesa Kabir Bala mataimakin shugaban jami’ar ne mai kula da harkokin mulki a makarantar.
Nadin nasa dai zai fara aiki ne a ranar 1, ga watan Mayu, 2020. Muna fatan Allah ya taya riko.

About andiya

Check Also

SUSPENSION OF THE 66TH NATIONAL INDEPENDENCE DAY CELEBRATION

This is to inform the general public that the Kaduna State Government has suspended the …

Leave a Reply

Your email address will not be published.