Home / Labarai / Likita Ya Ce In Sha Ruwa Da Yawa – Shugaban Efcc Bawa

Likita Ya Ce In Sha Ruwa Da Yawa – Shugaban Efcc Bawa

Mustapha Imrana Abdullahi
Shugaban hukumar Efcc Abdulrasheed Bawa ya bayyana cewa Likitan da ya duba shi ya tabbatar masa cewa komai lafiya, amma dai ya sha ruwa da yawa.
Bawa ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da gidan Talbijin na “channels” inda ya ce hakika komai lafiya kalau.
Bawa ya ci gaba da cewa zai ci gaba da kokarin da yake na tabbatar da yaki da cin hanci da rashawa ya samu nasara ba tare da gajiyawa ba.

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.