Home / Labarai / Sarkin Katsina Ya Tabbatar Ma Sagir Abdullahi Inde Da Sarkin Musawan Katsina

Sarkin Katsina Ya Tabbatar Ma Sagir Abdullahi Inde Da Sarkin Musawan Katsina

Sarkin Katsina Ya Tabbatar Ma Sagir Abdullahi Inde Da Sarkin Musawan Katsina

Mustapha Imrana Abdullahi
Maimartaba Sarkin Katsina Alhaji Dokta Abdulmumini Kabir Usman CFR ya tabbatar ma Alhaji Sagir Abdullahi Inde da ake kira (Bature) da Sarautar SARKIN MUSAWAN KATSINA hakimin Musawa.
Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar sanarwa da aka rabawa kafofin yada labarai a Katsina, a ranar 22, ga watan Satumba, 2020. Mai dauke da sa hannun Alhaji Bello M Ifo, Sallaman Katsina kuma sakataren masarautar Katsina.
Allah ya taya shi riko ya bashi ikon yin adalci.

About andiya

Check Also

Nenadi  Usman Ce Shugabar Jam’iyyar Lebo A Najeriya – Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na …

Leave a Reply

Your email address will not be published.