Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga cikin garin Katsina na bayanin cewa tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina kuma ɗan takarar Gwamnan Jihar a karkashin jam’iyyar ADC Alhaji Dokta Mustapha Muhammad Inuwa ya fice daga ADC ya koma APC inda zai yi wa Gwamnan Katsina Dikko Umar Radda …
Read More »
THESHIELD Garkuwa