Home / Tag Archives: Katsina (page 6)

Tag Archives: Katsina

An Sake Nada Eng Yazid Abukur A Matsayin MD KASROMA

Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dikko Umar Radda na Jihar Katsina ya sake nada Injiniya Sirajo Yazid Abukur a matsayin Manajan Darakta na Hukumar Kula da Hanyoyi ta Jihar Katsina, KASROMA. A wata sanarwa da babban mataimaki na musamman ga gwamnan kan harkokin yada labarai Isah Miqdad ya fitar, gwamnan ya …

Read More »