Fassarar Mahdi Musa Muhammad A da, Jihar Zamfara na daga cikin jihohin da suka yi fice wajen noman auduga a Nijeriya. Wannan ya sa aka kafa masana’antun sarrafa auduga da na yadi da dama, har ta zama ɗaya daga cikin cibiyoyin sarrafa auduga mafi girma a ƙasar. Sai dai …
Read More »
THESHIELD Garkuwa