Daga Imrana Abdullahi . Kwamared Bayyana Isyaku Turunku, shugaban kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi na Jihar Kaduna ( NULGE) kuma odito na kungiyar Kwadagon Jihar Kaduna, ya bayyana cikakkiyar hamdala da godiya ga Allah madaukakin Sarki da ya nuna wa dimbin jama’a ranar da aka nada shugaban kungiyar Kwadago na Jihar …
Read More »
THESHIELD Garkuwa