Home / Tag Archives: Shettima

Tag Archives: Shettima

Shettima Yerima Ya Tallafawa Marubuci Andrew Fadadon

  Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an tabbatar da tarihin harkokin wasannin kwallon kafa ta yadda al’umma masu zuwa a nan gaba za su san me wadansu fitattun yan wasan kwallon kafa su yi domin ciyar da Najeriya tare da kare martabar kasar da jama’arta a idanun duniya ya …

Read More »

Shettima Yerima Ya Janye Takararsa

Shettima Yerima Ya Janye Takararsa Daga Imrana Abdullahi A cikin wani yanayi mai ban al’ajabi cike da alhini dab takarar kujerar majalisar dattawan Najeriya karkashin jam’iyyar APC a Mazabar Kaduna ta tsakiya Ambasada Kwamared Shettima Usman Yerima ya bayyana cewa ya janye takararsa domin jam’iyya, Bola Tinubu,Gwamna Sanata Uba Sani …

Read More »

Shetima To Welcome Zamfara Gov To APC On Tuesday

The Zamfara State chapter of the All Progressives Congress APC has concluded arrangements to formally receive the state’s Executive Governor, Dauda Lawal into the party. In a statement Signed by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary Zamfara State made available to news men in 21st March 2026, revealed that The …

Read More »