Daga Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Ibrahim Saminu Turaki, ya bayyana cewa siyasa ba Sana’a Bace saboda haka masu ganin za su shiga siyasa domin samun abin duniya hakika wannan kuskure ne babba suke aikatawa. Saminu Turaki ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa