Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, zai shiga cikin tawagar manyan jami’an Nijeriya da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da aikewa birnin Addis Ababa na Habasha, domin gudanar da shirin musayar ƙwarewa da dabarun shugabanci tsakanin Nijeriya da Habasha. Tawagar Gwamnatin Tarayya za ta kasance ƙarƙashin jagorancin Mataimakin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa