Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Gwamnan Jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal, murnar zagayowar ranar haihuwarsa a yau, 2 ga Satumba. Shugaban Ƙasar ya taya Gwamna Lawal murnar wannan rana, yana bayyana shi a matsayin gwamnan da ya sake farfaɗo da jihar Zamfara tare da kawo sauye-sauye masu …
Read More »Ba Za Mu Zabi Tinubu Ba – Inji Dokta Suleiman Shinkafi
Daga Wakilin mu A Arewacin Najeriya Wani fitaccen Dan siyasa daga arewacin Najeriya kuma dan asalin jihar Zamfara jihar da darakta janar na Kamfe din Bola Ahmed Tunubu, Sanata Abdul’aziz Abubakar Yari ya fito ya shaidawa duniya cewa sai ya kawo babban tarnaki da dimbin matsala ga yakin neman zaben …
Read More »Minista Muttaqha Rabe Darma Ne Darakta Mobilization A Tafiyar Tinubu A Shiyyar Arewa Maso Yamma
Daga Imrana Abdullahi Bayanan Da muke samu a cikin sanarwar da Gwamnati ta fitar na jerin sunayen masu yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yakin neman zabe na tabbatar da cewa ministan kula da ma’aikatar gidaje da raya yankunan karkara Injiniya Muttaqha Rabe Darma ne zai yi wa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa