Dan takarar kujerar Sanata a zaben fidda Gwanin da ya gabata karkashin jam’iyyar APC, Honarabul Yusuf Bala Ikara, ya bayyana cewa shi da kansa ya roki Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Malam Kwamared Uba Sani domin ayi hanyar da ta tashi daga garin Zariya zuwa Fambeguwa domin kowa ya amfana. …
Read More »ABUBUWAN DA KE FARUWA SUN SABAWA HANKALI DA TUNANI – HONARABUL YUSUF BALA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana abubuwan da ke faruwa sakamakon matsalolin tsaro da cewa sun sabawa Tunani da hankali. Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna honarabul Yusuf Bala Ikara ne ya bayyana hakan a lokacin wata tattaunawa da wakilin mu a Kaduna. Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin tutar jam’iyyar APC …
Read More »
THESHIELD Garkuwa