Home / Big News / Tazargade Ce Maganin Korona Da Aka Kawo Daga Madagaska – Inji Garba Shehu

Tazargade Ce Maganin Korona Da Aka Kawo Daga Madagaska – Inji Garba Shehu

 Imrana Abdullahi
An bayyana Tazargade a matsayin maganin da kasar Madagaska ta ba Nijeriya domin a gyada a matsayin maganin cutar Korona.
Mai magana da yawun shugaban kasa a kan harkokin yada labarai Malam Garba Shehu ne ya bayyana hakan a lokacin da yake yi wa kafar yada labarai ta BBC hausa bayani a game da maganin da yake yayatawa kasar Madagaska ta ba Nijeriya.
A yanzu muna nan muna kokarin yin Gwaji a kan inganci da nagartar maganin inji Garba shehu.
“Tazargade ce fa”, inji Malam Garba Shehu.
Ya ci gaba da cewa a halin yanzu ana kokarin kammala duba irin yadda maganin da aka samar a Nijeriya yake wanda a yanzu ya wuce mataki na biyu a wajen gwajin.

About andiya

Check Also

Ibrahim Masari Opens Wazirin Tinubu Ambassador Movement Office in Katsina

By; Imrana Abdullahi His Excellency Alhaji Ibrahim Kabir Masari, Special Adviser to the President on …

Leave a Reply

Your email address will not be published.