Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya miƙa sabbin motocin bas-bas guda 50 ga reshen Ƙungiyar Direbobi ta Ƙasa (NURTW) na jihar, a wani mataki da gwamnatin ta ce na inganta harkokin sufuri da bunƙasa tattalin arziki. An gudanar da bikin miƙa motocin ne a ranar Laraba a Gidan Gwamnatin …
Read More »
THESHIELD Garkuwa