Kotun Daukaka Kara ta shiyyar Owerri ta tabbatar da cewa shugabancin Jam’iyyar Labour Party na ƙasa ne kawai, ƙarƙashin Sanata Nenadi Usman, ne zai iya ba da izinin shigar da kara a madadin jam’iyyar. Wannan na cikin wata sanarwa da Sakataren Yada Labarai na Jam’iyyar Labour Party na ƙasa, Ken …
Read More »
THESHIELD Garkuwa