Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya karɓi lambar yabo ta Gwarzon Gwamna na Yankin Arewa maso Yamma da jaridar DAILY TIMES ta ba shi, a yayin bikin cika shekaru 100 da kafuwar jaridar da aka gudanar a Abuja. Gwamnan ya karɓi lambar yabon ne a yau, Alhamis, a wajen …
Read More »Daily Archives: September 3, 2026
BELLO MATAWALLE BAI TAƁA SAMUN MUTUM MAI HAƘURI IRIN DR. SULAIMAN SHU’AIBU SHINKAFI BA!
Tun lokacin da Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ya na tare da gidan Bello Matawalle, bai taɓa zuwa yana roƙon wata kujera ko neman wani abu a wajen wani ɗan siyasa ba. Mutum ne mai ƙa’ida da mutunci: duk inda aka ɗauke shi, zai yi aiki da gaskiya da amana. Saboda …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Tantance Makarantu Masu Zaman Kansu 242, Ta Kwato Bashin Harajin Naira Miliyan 23
Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce ta amince da makarantun masu zaman kansu 123 bayan sun cika mafi ƙarancin ƙa’idojin koyarwa da ilmantar da yara da aka gindaya a jihar. Gwamnatin jihar ta ce, ta gano makarantu masu zaman kansu 508 da ke aiki a faɗin jihar, inda aka tantance …
Read More »ADF Social Footprints Impactful-MAN, Others
Business leaders and media heavyweight in Kano State have applauded the Aliko Dangote Foundation (ADF) for what they described as ‘far-reaching and impactful’ interventions in the state. The commendations are coming against the backdrop of the Memorandum of Understanding (MoU) signed between the Foundation and the Kano State Government …
Read More »GOMBE APC STAKEHOLDERS UNVEIL 8-POINT STRATEGY TO WIN 2027 GOVERNORSHIP IN ABUJA POWER SUMMIT
MAHMOUD WROTE THIS PIECES High Expectations, Bigger Unity Push* Expectations are soaring within the All Progressives Congress in Gombe State after a second high-level stakeholders’ engagement meeting held in Abuja on Sunday, August 31, 2026. The gathering was convened to harmonize strategy and widen support for …
Read More »
THESHIELD Garkuwa