The Governorship Candidate of the Nigeria Democratic Congress (NDC) in Sokoto State, Dr Shamsudden Haido, on Tuesday called on the Sokoto State Government to prioritize tackling security challenges over relief donations. Haido made the call in a statement he signed as a response to the visit by Deputy Governor, …
Read More »Ina Goyon Baya Da Yi Wa Bola Tinubu Cikakkiyar Biyayya – Minista Muttaqha Rabe Darma
Daga Imrana Abdullahi Ministan da ke kula da ayyukan ma’aikatar Gidaje ta tarayyar Najeriya Injiniya Dokta Muttaqha Rabe Darma, ya tabbatarwa da duniya cewa shi ya na nan tare da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu dari bisa dari kuma ya na masa biyayya baki daya. Muttaqha Rabe Darma ya ce …
Read More »Dangote Named Africa’s Most Admired Brand for 8th Consecutive Year
… Reinforces dominance in industrial, social impact and development rankings Dangote Industries Limited has reinforced its position as Africa’s most influential corporate brands after emerging as the continent’s Most Admired African Brand for the eight consecutive years, while its Group Chief Branding and Communications Officer, Anthony Chiejina, …
Read More »SAFEGUARDING KADUNA PEACE MODEL: FOREST GUARDS FOR CONSOLIDATION
By Zubair Abdurra’uf Idris Kaduna State is penning a new chapter in a book that many thought had been closed forever. Eighteen months ago, the notion that communities, repentant bandits, the Kaduna State Government, and the Office of the National Security Adviser would sit under the …
Read More »Dangote Cement Deploys AI, Telematics to Enhance Transport Safety
Dangote Cement Transport has scaled up series of impactful, and technology backed programmes designed to improve performance, governance and compliance to road safety. A statement from the Branding and Communications Department of the company said the enhanced programmes cover key operational areas, including performance metrics, strengthened governance standards, and …
Read More »Wani Sabon Mahadi Ya Bayyana A Kaduna
Daga Imrana Abdullahi AbdulRahman Muhammadu Bello Kuso, wani matashi ne mai da’awar addinin Islama da ya yi kira ga mabiyan addinin Musulunci da Kirista da kowa ya yi hattara da zamanin da muke ciki na karshen zamani domin duniyar ta zo karshe. AbdulRahman Muhammad Bello Kuso, ya ce idan mutum …
Read More »Shettima Yerima Ya Tallafawa Marubuci Andrew Fadadon
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an tabbatar da tarihin harkokin wasannin kwallon kafa ta yadda al’umma masu zuwa a nan gaba za su san me wadansu fitattun yan wasan kwallon kafa su yi domin ciyar da Najeriya tare da kare martabar kasar da jama’arta a idanun duniya ya …
Read More »Isah Commissions New APC Secretariat in Ogaminana
By; Imrana Abdullahi The Special Adviser on Media to the Kogi State Governor, Ismaila Isah, has commissioned a new secretariat of the All Progressives Congress (APC) in Ogaminana, Adavi Local Government Area. The new APC secretariat located at Inorere in Ogaminana Central Ward is an initiative of the Special Adviser …
Read More »Gwamnatin Zamfara Ta Shirya Tallafa Wa Mata Da Masu Ƙaramin Ƙarfi Fiye Da Miliyan Ɗaya
Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana shirinta na tallafa wa mata, ’yan mata, masu nakasa da sauran marasa galihu sama da miliyan daya a faɗin jihar, a wani mataki da ta ce zai ƙarfafa rayuwar al’umma tare da bunƙasa tattalin arziki. An bayyana hakan ne a yayin wani taron kwana …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Zama Ɗan Takarar APC A Zamfara, Ya Yi Alƙawarin Ƙara Ayyukan Ci Gaba
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi alƙawarin ci gaba da ƙara ayyukan raya ƙasa domin inganta rayuwar al’ummar jihar. A ranar Alhamis ne gwamnan ya zama ɗan takarar jam’iyyar APC domin zaɓen gwamnan jihar Zamfara na shekarar 2027. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala …
Read More »
THESHIELD Garkuwa