Gwamnatin Jihar Zamfara ta sanya hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa da kamfanin XEJet Limited domin fara zirga-zirgar jiragen fasinja kai tsaye tsakanin Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Gusau da Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja. Yarjejeniyar Fahimtar Juna, wato …
Read More »Gwamna Lawal Ya Gabatar Da Jawabi A Taron Shugabannin Kamfanoni Kan Zuba Jari A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya DAUDA Taron Shugabannin Kamfanoni na 2026 (CEO Forum), inda aka mai da hankali kan yadda za a haɗa jari da damar kasuwanci tare da daidaita manufofin kasuwanci domin bunƙasa zuba jari da ci gaban tattalin arziki mai amfani ga kowa a Jihar Zamfara. Gwamnan …
Read More »Masu Zuba Jari Daga Turkiyya Za Su Zuba Jari A Jihar Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya samu nasarar jawo hankalin wasu jiga-jigan masu zuba jari ‘yan ƙasar Turkiyya don su zuba jarin su a Zamfara. A Ziyarar da ya kai ƙasar ta Turkiyya a farkon watannan na Yuli, Gwamna Lawal ya samu ganawa da wasu masu zuba jari a ƙasar, …
Read More »An Bude Kasuwar Duniya Ta Kaduna
…Ba Mu Yin Bacci Saboda Halin Da Kasa Ke ciki – James Barka Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin an ci gaba da bunkasa tattalin arzikin Jihar Kaduna da kasa baki daya duk da irin matsin tattalin arzikin da ake fama da shi Jagororin da ke kokarin ganin a …
Read More »BUA Da Fatalwar Naira Dubu 3,500 Ga Kowane Buhun Siminti
“Lokacin da ka fara gane daga cikin abubuwan da ka gina da kanka sun dogara ne a kan yaudara da karya, wannan lamari ne mai ban tsoro, kamar yadda wani masani ya fadi .” – Jordan Peterson “Kamar yadda muka yi alkawarin rage farashin kayayyaki da kuma …
Read More »ABOKAN CINIKI DA DILLALAI SUN YABA WA DANGOTE SABODA KARFAFA SU DA KUMA GOYON BAYA DA YAKE BA SU
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Abokan ciniki da dillalan kamfanin siminti na Dangote sun yaba wa shugaban kamfanin kuma shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote. Sun bayyana cewa tausayi da karamcin Dangote ne suka sanya ya tsere wa tsara a harkokin kasuwanci a Najeriya da kuma nahiyar Afirka …
Read More »Sanata Wamakko Ya Bukaci Jama’a Su Bunkasa Noma Da Samar Da Masana’antu
Daga Imrana Abdullahi Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi kira ga daukacin yan Najeriya da su mayar da hankali a kan batun bunkasa Noma da samar da masana’antu da nufin bunkasa tattalin arziki da ci gaban kasa. Dan majalisar Dattawa Wamakko ya yi wannan kiran ne a Sakkwato a lokacin …
Read More »An Rantsar Da Ishaya Idi Sabon Shugaban Kasuwar Duniya Ta Kaduna
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin al’amura sun ci gaba da tafiya kamar yadda ya dace hakan ta Sanya aka gudanar da zaben sababbin shugabannin da za su ci gaba da jan ragamar tafiyar da kasuwar duniyar kasa da kasa da ke garin Kaduna karkashin jagorancin Mista Ishaya Idi, …
Read More »Kamfanin Sumunti Na Dangote Sun Karyata Batun Farashin Garabasa
…Kuma a halin yanzu Suna Kokarin binciko wadanda suka kitsa maganar, su kuma kai su gaban shari’a a kan laifin karyar da suka yada. Shugabannin gudanarwar kamfanin Sumunti na Dangote sun Karyata wani labarin da ake yadawa a wadansu kafafen jaridun yanar Gizo cewa wai sun koma sayar da kayan …
Read More »Kamfanin Dangote Ya Bunkasa Irin Kudaden Kasashen Waje Da Najeriya Ke Samu
…Ta hanyar kayayyakin sa na da ake samarwa a cikin Nijeriya An bayyana Rukunin kamfanonin Dangote a matsayin daya daga cikin manyan masu samun kudin musanya na kasashen waje a Najeriya wanda hakan ke ba da gudummawa ga ci gaba da bunkasar tattalin arzikin kasar. Da take jawabi a wajen …
Read More »
THESHIELD Garkuwa