Hukumar kula da bankuna a tarayyar Nijeriya AMCON ta kwace Gida da kamfanin Buba Galadima, wanda ya kasance a can baya makusancin shugaba Muhammadu Buhari ne na Nijeriya. Kamar yadda rahotannin suka nuna cewa an Karbe wadannan kadarorin ne saboda “wani bashin da ya kai miliyan dari Tara” (900). Jami’in …
Read More »Za’A Kafa Bankin Micro- Finance A Sakkwato, An Raba Biliyan 1 Matsayin Bashi Mai Sauki
Daga Imrana Kaduna Gwamnatin Jihar Sakkwato karkashin jagorancin Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ta rabar da naira biliyan daya ga masu Tireda da masu sana’o’in hannu a duk fadin Jihar. An dai yi wannan rabon kudin ne ga wadanda suka dace a wurin kaddamar da bankin Micro Finance na Jihar, an …
Read More »A Kamo Dikko Inde Da Mutane Biyu- Kotun Tarayya
Wata babbar kotun Gwamnatin tarayya da ke zamanta a Abuja ta bayar da umarnin kama tsohon shugaban hukumar kwastan na Nijeriya Abdullahi Dikko Inde saboda kin halartar kotun da ya yi. Kotun dai ta gayyaci tsohon shugaban hukumar kwastan ta Nijeriya domin amsa tambayoyi sakamakon kararsa tare da wadansu mutane …
Read More »Yan Majalisar Dattawa Sun Tattauna Yadda Za a Farfado Da Masana’antu – Uba Sani
Imrana Abdullahi Ssnatan da ke wakiltar yankin kaduna ta tsakiya sanata Uba Sani ya bayyana cewa sun tattauna da wadansu wakilan kungiyar masu masana’antu da suka kai masu ziyara a ofishin shugaban majalisar Dattawa Alhaji Ahmed Lawan. Sanata Uba Sani ya ci gaba da bayanin cewa sun dai tattauna a …
Read More »
THESHIELD Garkuwa