Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Arewacin Najeriya Shugaban kungiyar tuntuba ta arewacin Najeriya (ACF) na Jihar Kaduna Lawal Umar Mayere, ya yi kira ga daukacin al’ummar Jihar Kaduna musulmi da Kirista da su tabbatar da zaman lafiya tsakanin Juna da nufin ci gaban Jihar da kasa baki daya. Lawal Umar Mayere …
Read More »Kungiyoyi 593 Na Fatan Bola Tinubu Ya Goyi Bayan Abdul’Aziz Yari
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Hadaddiyar kungiyar al’ummar arewacin Najeriya mai mambobi dari 593 karkashin jagorancin shugaban kungiyar Northern Consensus Movement ( NCM) kwamared Awwal Abdullahi Aliyu na kira ga Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu da ya goyi bayan takarar Sanata Abdul’Aziz Abubakar Yari da ke neman zama shugaban majalisar …
Read More »NLC, TUC Sun Dakatar Da Yajin Aikin Da Suka Shirya
 Bayanan da muke samu daga tarayyar Najeriya na cewa bayan wani taron kusan sa’o’i shida da gwamnatin tarayya ta yi da kungiyoyin kwadago a fadar shugaban kasa a Abuja, kungiyar kwadago ta kasa NLC da TUC a daren ranar Litinin din da ta gabata, sun dakatar da yajin aikin …
Read More »Wata Kungiya Ta Karrama Yusuf Danladi Da Lambar Yabo Ta Girmamawa
…Ta ce Ya Cancanci Zama Shugaba A Kaduna Ta Kudu Daga; USMAN NASIDI, Kaduna. WATA Kungiyar mai suna yanzu ne lokacin kuma lokacin namu ne, “The time is now The Time Is Our (TIM) da ke garin Kaduna, ta karrama Yusuf Danladi mataimaki na musamman ga Tsohon Ministan …
Read More »WASU YAN TA’ADDAN YARBAWA SUN KWACE GIDAN REDIYON TARAYYA
Wasu ‘yan kungiyar Oodua Nation (Yoruba Agitators) sun yi garkuwa da gidan rediyon Amuludun FM 99.1 da misalin karfe 6 na safiyar Lahadi a Ibadan. Gidan rediyon na daya daga cikin na gwamnatin tarayya da kuma hukumar gidan rediyon tarayyar Najeriya FRCN. Sai dai An kama biyar daga cikinsu da …
Read More »BUHARI YA YI WATSI DA MU – KUNGIYOYIN FULANI
Masu kiwon shanu a tarayyar Najeriya sun koka a ranar Alhamis a Abuja, inda suka zargi shugaban kasa Muhamadu Buhari da kyale su wajen kare rayuka da dukiyoyinsu a tsawon likacin mulkinsa. Sun yi ikirarin cewa Buhari a matsayinsa na mai kiwon shanu ya kamata ya hada masu kiwon shanu …
Read More »Kungiyar Makiyaya Ta KACRAN Ta Yabawa Gwamna Buni kan Hak’uri Da Juriya Wajen Harkokin Jagorancin Jama’a
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Kungiyar makiyaya ta Kulen Allah (KACRAN) ta yabawa gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe bisa ga yadda yake nuna hakuri da jajircewa ga jagorancin da ya kewa al’ummar Jihar ba tare da gajiya ba ko nuna halin ko oho. Bayanin hakan ya fito ne …
Read More »YAN GUDUN HIJIRA SUN YI ROKO GA GWAMNATI
...A Bikin Ranar Yara Ta Duniya :Yan Gudun hijira A Kaduna Sun Yi Roko Ga Gwamnati …Ranar Yara. ‘Yan gudun hijira da ke fama da yunwa a Kaduna sun roki gwamnati ta taimaka musu Wata kungiya mai zaman kanta ta Eko smile support and empowerment initiative (ESSEi) ta yi bikin …
Read More »Sanata Abdul’Aziz Yari Ne Ya Dace Ya Zama Shugaban Majalisar Dattawa – Gamayyar kungiyoyi 593
…Muna goyon bayan Sanata Yari ya zama shugaban majalisar Dattawan Najeriya Daga Imrana Abdullahi, Kaduna, Arewa maso Yammacin Najeriya Gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu karkashin jagorancin kungiyar National Concensus Movement (NCM) guda 593 da ke arewacin Najeriya sun bayyana wa manema labarai cewa suna tare da kokarin da Sanata Abdul’Aziz …
Read More »Shugabancin NUJ Na Kaduna Ya Gyara Motar Kungiyar Ta Hanyar Hadin Gwiwa
Wata motar da ta dade da ajiyewa tare da an gyara ta ba kirar Toyota Bas mai cin mutane 14 ta kungiyar yan jarida reshen Jihar Kaduna (NUJ), tuni aka gyara ta bisa jagorancin Asma’u Yawo Halilu. Aikin gyaran ya tabbata ne tare da hadin Gwiwar kamfanin barasa na Najeriya, …
Read More »
THESHIELD Garkuwa