A wadannan hotuna zaku iya ganin irin yadda shugabar kungiyar Hajiya Hauwa’u Mai Jidda Jidda, take shiga yankunan karkara domin koyawa mata karatun Boko da kuma taimaka masu da abin wanke hannu domin yaki da cutar Korona da ta addabi duniya baki daya.
Read More »Bamu Amince Da cire Albashin Da Jihar Kaduna Ta Aiwatar Ba – NLC
Imrana Abdullahi Kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar kaduna karkashin jagorancin kwamared Ayuba Suleiman, ta bayyana a fili cewa ba su amince da batun cire albashin da Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi ba. Kwamared Ayiba Suleiman, ya shaidawa taron manema labarai a kaduna cewa ba za su amince da irin …
Read More »Kungiyar Yan Kasuwa Na Fadakar Da Jama’a Game Da Cutar Korona
Imrana Abdullahi Hadaddiyar kungiyar yan kasuwa shiyyar Funtuwa karkashin Alhaji Musa Shugaba sun dukufa wajen wayar da kan jama’a game da cutar Covid – 19 da ke yi wa duniya barazana. Hadaddiyar kungiyar yan kasuwar na shiyyar Funtuwa sun shiga bakin kasuwar da ke makera Funtuwa suna fadakar da mutane …
Read More »Gamayyar Kungiyoyin Funtuwa Sun Koka Game Da Wutar Lantarki
Gamayyar Kungiyoyi da ke Funtua, wanda suka hada da Funtua Consultative Forum, FUNYUD, Funtua Huntun Dutse, a karkashin jagorancin shugaban makarantar Muslim Community College of Health Sciences and Technology da ke Funtuwa suka kai ziyara ofishin Shiyya na Kamfanin da ke rarraba Wuta na Funtua watau KEDCO, Funtua Regional Office. …
Read More »
THESHIELD Garkuwa