Daga Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar gwamnonin Arewacin tarayyar Najeriya kuma gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana cewa cike suke da alhini da bakin ciki dangane da rasuwar fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Abubakar Giro Argungu wanda ya rasu jiya bayan gajeruwar rashin lafiya. A cikin wata sanarwa …
Read More »Kungiyar Mawallafa Sun Karrama Yusuf Umar Garkuwa
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokarin ganin ya Tallafawa rayuwar marasa karfi da ke cikin al’umma ta fuskar ilimi, koyar da sana’o’i, kula da lafiya da sauran hanyoyin inganta rayuwar al’umma hakan ta Sanya kungiyar masu wallafa jaridu da mujallu na arewacin Najeriya karkashin “Arewa Publishers Forum”, suka Karrama Yusuf …
Read More »Tajudeen Ibikunle Baruwa Ne Halastaccen Shugaban NURTW Na Kasa – Tanimu Zariya
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna An bayyana Tajudeen Ibikunle Baruwa, a matsayin halastaccen zababben shugaban kungiyar direbobi ta kasa NURTW da aka zaba ta hanyar bin ka’ida da tanajin kundin tsarin mulkin kungiyar. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin sabon mataimakin shugaban kungiyar na kasa kuma shugaban NURTW na Jihar …
Read More »Gwamna Radda Ya Nada Tanimu Lawal Saulawa A Matsayin Mai Ba Da Shawara Na Musamman A kan Harkokin Kwadago
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya nada Mallam Tanimu Lawal Saulawa a matsayin mai ba da shawara na musamman kan harkokin kwadago da ingantawar ayyuka. Wannan nadin ya zo ne a matsayin shaida na kyawawan halaye na jagoranci na Malam Tanimu da kuma gogewa a …
Read More »Kungiyoyin Biyar Sun Bukaci Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da El – Rufa’I A Matsayin Minista
Daga Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyi biyar masu zaman kansu da ba ruwansu da siyasa da ke wadansu abubuwa masu kama da Juna da suka hada da zamantakewa, tattalin arziki da al’adu a karkashin jagorancin kungiyar ci gaban Tudun Wada Zariya mai suna “Tudun Wada Zaria Sustainable Development Association” sun bayyanawa …
Read More »Kungiyar Matasan Arewa Sun Karrama Alkali Ibrahim Buba Da “Majidadin Matasan Arewa”
Daga Imrana Abdullahi Kungiyar matasan arewacin Najeriya karkashin jagorancin Arewa Youth For Liberty (AYFL) sun bayyana Nagarta, aiki tukuru da son jama’a tare da kokarin rikon gaskiya da yin adalci a matsayin abin da ya ja hankalinsu wajen tunanin bayar da karramawa ga tsohon Alkali mai ritaya Honarabul Ibrahim Buba, …
Read More »A Sama Wa Direbobi Hanyoyin Samun Sauki – Aliyu Tanimu Zariya
…Muna Faduwa A Sana’ar Tuki Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga Gwamnati da ta samar wa daukacin direbobi masu sana’ar tukin mota da hanyoyin samun saukin radadin cire tallafin Man fetur ta yadda rayuwar kowa za ta inganta. Alhaji Aliyu Tanimu Zariya, shugaba ne na kungiyar Direbobi ta kasa …
Read More »Kungiyar ta yi Allah-wadai da juyin mulkin Nijar
….da kiraye-kirayen shiga tsakani daga waje Daga Imrana Abdullahi Kungiyar kawancen Najeriya da Nijar a ranar Juma’a ta yi Allah wadai da juyin mulkin da aka yi a Jamhuriyar Nijar tare da yin kira da a tsoma bakin kungiyoyin kwadago a Afirka. Malam Ahmad Altine, shugaban kungiyar ne ya bayyana …
Read More »A KARKATA TALLAFIN RAGE RADADIN CIRE TALLAFIN MAI A BANGAREN MAN FETUR – AMINU GORONYO
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Aminu Ibrahim shugaban kamfanin A S Goronyo a bangaren Keke – Napep kuma shugaba na yan Keke – Napep a Jihar Kaduna, ya ce a zahirin gaskiya kamar yadda Gwamnati ta ce za ta bayar da tallafi abu ne mai kyau don haka a irin tunani …
Read More »Kungiyar Manoman Dawa Sun Yabawa Tinubu Kan Ayyana Dokar Ta-baci Kan Samar Da Abinci
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Kungiyar manoman Dawa ta Najeriya (SOFAN), ta yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan ayyana dokar ta-baci kan samar da abinci. Shugaban kungiyar, Alhaji Lawal Yakubu Gada ya yi wannan yabon ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai ranar Asabar a Abuja. Alhaji Yakubu …
Read More »
THESHIELD Garkuwa