MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI An bayyana ma’aikatan Najeriya a matsayin wadanda ke cikin wani mawuyacin hali. Kwamared Sanata Shehu Sani ne ya bayyana hakan lokacin da yake jawabi ga manema labarai a filin da aka yi taron bikin ranar ma’aikata ta duniya a Kaduna. …
Read More »YAN BINDIGA SUN KASHE MA’AIKATA 36 A JIHAR KADUNA – YAN KWADAGO
Shugaban kungiyar kwadago reshen Jihar Kaduna kwamared Ayuba Magaji Suleiman ya bayyana cewa ma’aikata mutum 36 ne suka rasa rayukansu sakamakon matsalar yan bindiga a Jihar. Sakamakon hakan ne ya sa a wajen taron bikin yayan kungiyar kwadagon domin murnar ranar bikin ma’aikata ta duniya aka yi shuru na minti …
Read More »BIKIN RANAR MA’AIKATA :AN YI ADDU’AR NEMAN TAIMAKON ALLAH A MASALLACIN JUMA’A
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A kokarin ganin an yi bikin ranar ma’aikata kamar yadda aka saba a kowace shekara an gudanar da addu’o’in neman ci gaba da taimakon Allah a masallaci da Coci a Jihar Kaduna. Kamar dai yadda muka kawo maku rahoton cewa a ranar …
Read More »AN YI TARON TATTAUNAWA KAN ZAMAN LAFIYA A KADUNA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A kokarin ganin an samu kyakkyawar dangantaka a tsakanin mabiya addinai daban daban, an gudanar da taron tattaunawa na shugabannin addinai a Kaduna da ke tarayyar Najeriya. Taron tattaunawar dai kungiyar “Action Aid” ce ta shirya shi tare da hadin Gwiwar “Global Peace Development, da tallafin asusun …
Read More »Kungiyar matasa ta kaiwa ‘yan gidan yari tallafin Ramadan
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Wata qungiyar jin qai ta matasa mai suna Mercy Charity Givers dake garin Kafanchan a qaramar hukumar Jama’a ta jihar Kaduna ta kaiwa ‘yan gidan yarin Kafanchan ziyara tare da raba musu kayan abincin buda baki. Da take jawabi ga ‘yan gidan gyara halinka, shugabar qungiyar, Aisha …
Read More »Wanda ya gar gadeka, ya gama shiryaka: Damisa bata canza zanen jikinta.
Gaissuwa da fatan alkairi a gareku yan jarida. Bayanai da suka iso ga kungiyar hadin kan matasan arewa shine kamfanin babbar matatar mai ta kasa a karkashin jagoran chin Mallam Mele Kolo kyari na shirye shiryen miqa contragin tsaron bututun matar mai zuwa ga makiyin qasa, dan …
Read More »MU NA BUKATAR DAN TAKARAR GWAMNAN KADUNA DAGA SHIYYA TA DAYA – YAN APC
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI WADANSU matasa daga cikin jam’iyyar APC a Jihar Kaduna sun bayyana kudirinsu na ganin dan takarar jam’iyyar APC na Gwamna ya fito daga shiyya ta daya. A ta bakin mai magana da yawunsu Dokta Ahmad Usman Dan Baba, sun shaidawa manema labarai a Kaduna cewa sun dauki …
Read More »BA MU JI DADIN YAJIN AIKIN MALAMAN JAMI’A BA – HARUNA DANJUMA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kungiyar iyaye da malaman makaranta ‘PTA’ ta kasa a tarayyar Najeriya ta bayyana rashin jin dadinsu da matakin da kungiyar malaman jami’a suka dauka na karin lokacin yajin aikin da suka kwashe wata daya su na yi kuma yanzu suka kara tsawaitawa da watanni biyu Alhaji Haruna …
Read More »ZA MU KAWAR DA TALAUCI DA RASHIN AIKIN YI A NAJERIYA – ALIYU MOHAMMAD WAZIRI
ZA MU KAWAR DA TALAUCI DA RASHIN AIKIN YI A NAJERIYA – ALIYU MOHAMMAD WAZIRI MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Honarabul Dokta Aliyu Muhammad Waziri, shugaban kungiyar masu fafutukar koyawa jama’a yadda ake neman zamani ta kasa ya bayyana gamsuwa da jin dadinsa bisa yadda aikin horas da masu koyon kiwon kaji …
Read More »AN BUKACI AL’UMMAR YARBAWA DA SU BAYAR DA HADIN KAI DA GOYON BAYA GA BOLA AHMED TINUBU
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Shugaban kungiyar al’ummar Yarbawa da ke Arewacin Najeriya da Abuja,Ambasada Mohammed Arigbabuwo, ya yi kira ga daukacin al’ummar Yarbawa da su tabbatar sun bayar da cikakken hadin kai da goyon baya ga tsohon Gwamnan Jihar Legas, Jagaban Bola Ahmed Tinubu domin cimma Burinsa na zama shugaban kasa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa